Labaran Kannywood

Da gaske mace na fin karfin Namiji da Aure ?

Da gaske mace na fin karfin Namiji da Aure ?

Ana ta tafka muhawara akan wata magana da wata jarumar tiktok ta fada na cewa talakawa su daina karan banin auren matan daba sa’anninsu ba inda tace kowanne talaka ya nemi yar uwarsa talaka

Inda tace itafa zataci gaba da wayarwa da yan uwanta mata kai musamman masu kyau da kada su sake su auri wannan ba sa’ansuba wanda bazai iya basu duk wata kulawa ba musamman tajin dadin rayuwa

Jarumar tace auran talaka bashi da wani amfani musamman ga yarinya yar dadi wacce bata saba da wahala kada ta sake batasha wahala a gidan iyayen taba taje gidan miji kuma tasha wahala

Sannan ta fada samari ce ai wai kowanne mutum yasan dai dai dashi kowa kawai yaje ya nemi ajinsa kar kana talaka kaje ka dauko wacce kai kanka kasan tafi ƙarfin ka

Sai dai wasu masana sunce ai babu wata mace wacce tafi ƙarfin da namiji duk talaucinsa saiya shugabanceta matukar ta shigo cikin gidansa inda akewa wannan jarumar kallon yar bariki wacce batasan tarajar aure ba da kuma mutuncin maza ba

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button