Labaran Kannywood

Fati washa da Hadiza gabon sai kuma Rahama sadau sun bawa turawa mamaki a Birnin Londonp

Fati washa da Hadiza gabon sai kuma Rahama sadau sun bawa turawa mamaki a Birnin London

Manyan jaruman kannywood su uku sun bawa turawa mamaki a birnin London da dai ana ganin kamar shaharar jaruman iya Nigeria ne sai gashi ashe harda kasashen turawa musamman ma masar London da ake ganin itace ginshikin kasar turawa

Read Also

Jaruman dai kowa yasan su da son yawon bude ido a kasashen turawa da kasashen larabawa sai dai a wannan karan sunje kasar English domin yin hutu achan sai gashi an hango su a tsakiyar turawa suna hotuna da zancen tuka

Turawan dai sunyi mamaki ganin yadda suka jaruaman cike da wayewa gasu kuma bakake inda suke tambayar su cewa su yan film suna amsa Musu da eh

Da yawa yan Nigeria suna yiwa jaruman kannywood kallon jahilai amma a yanzu ganin yadda Turawa suka girmama su yasa kowa ya dawo ganin girman su da kuma mutunta su domin babu yadda za’ayi Bature yayi mu’amala da jahili

Yayinda masoyansu suke yin alfahari dasu an daina bayyana babban abinda yasa turawa sukayi mamaki akansu shine ganin yadda suka rike wa kayan sawar su na Hausa wuta achan kasar wajen shi yasa turawan suka dinga mamaki tunda daman Bature yanason yaga mutum yana ruke al’adar sa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button