Labaran Kannywood

Kalli wata rawa dasu jarima Jamila Nagudu suke yi mutane naganin hakan bai dace ba

Kalli wata rawa dasu jarima Jamila Nagudu suke yi mutane naganin hakan bai dace ba

Wannan kamar zubar da girma ne ace mace ta girmanta wacce akalla takai wajen shekara talatin da biyar (35) kuma a samata tana irin wannan abu na rashin daraja

Read Also

Anga fuskar jarumar acikin wani bidiyo tana tika rawa a wani wajen dije wanda akace wajen bikin Kanin tane wanda wasu ke ganin koma bikin waye bakamata ba abinda tayi tunda ana ganin girmanta acikin jarumai mata na kannywood

Wasuma naganin ai wannan abinda jarimar tayi kimarta ta gama zubewa gaba daya a idon duniya sai dai abinda mutane suka manta shine ai dayawa jaruman kannywood musamman mata farin ciki yafi musu kowacce irin kima

Anganta cikin damammun kaya tana tika rawarta babu ruwanta da kowa babban abin kunyar shine acikin yan uwanta take wannan rawar bayan an bayyana tanada wani da babba saurayi

Allah dai ya shiryesu ya ganar dasu su daina aikata wannan abin kunyar suna jawowa ya’yan hausawa zagi a idon duniya

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button