Labaran Kannywood

Kalli yadda adam zango yake Rayuwa da yaransa su zee zango acikin gidansa

Kalli yadda adam zango yake Rayuwa da yaransa su zee zango acikin gidansa

Jarumi adam a zango ana ganin yafi kowanne jarumi yawan yara a acikin masana’antar kannywood domin yadda yake daukar nauyin su shi yasa yake da yawan kananun jarumai

Read Also

An hangi yaran Adam zango acikin gidansa yadda suke rayuwarsu kamar ya’yansa babu wani cin fuska jikin kowa a sake domin yadda ya dauke su babu nuna banbanci

Gida guda jarumin ya ware domin irin wa’yannan duk wani sabon jarumi idan yazo masana’antar kannywood akan bashi matsuguni kafin Allah ya yassare masa shima ya mallaki nasa

An yabawa Adam a zango da irin wannan sadaukarwa da yake yiwa yaransa domin ba’a taba samun wani jarumi wanda yake iya daukar nauyin wasu kananan jarumai ba sai Adam zango

Acikin bidiyon an hangi wasu daga cikin yan manyan jarumai suma ashe har yanzu suna karkashin kulawar sa wannan abin dai ya burge mutane inda ya karawa Adam zango farin jini a idon mutane

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button