Labaran Kannywood

Kalli yadda jaruman kannywood suke nunawa matan su soyayya a zahiri

Kalli yadda jarumai kannywood suke nunawa matan su soyayya a zahiri

Jaruman sukan yawan sakin bidiyo yinsu tareda matan suna nunawa duniya irin soyayyar da suke yi wanda hakan ba karamin bawa mutane sha’awa yake ba

Read Also

A wajen wasu kuma hakan ya zama kamar laifi tunda ansan iyali killacesu akeyi amma su kuma basu da wani aiki a kullum sai dai su dinga nunawa duniya matansu

Acikin wannan bidiyon anga jaruman kowa da matar wani yanayin kiss wani kuma ya rungume da tashi wani kuma suna wasa irinna masoya abinda gwanin sha’awa

Jaruman sun hada da jarumi Adam a zango da mawaki Ali jita sai ado gwanja da Sadiq sani sadiq sune suka saki bidiyoyin nasu wanda kuma hakan yaja musu magana

Sai kuma daman kowa yasan irin wannan a wajen jarumai irinsu Adam a zango ba bakon abu bane wanda yakan yawan saki irin wannan akai akai

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button