Labaran Kannywood

Alhamdulillah : Jarima Hadiza Gabon za tayi bankwana da masana’antar kannuwood

Alhamdulillah : Jarima Hadiza Gabon za tayi bankwana da masana’antar kannuwood

Jaruma Hadiza gabon dai abin atayata murna ya sameta inda ake rade raden cewa saura kiris tayi bankwana da harkar film dama kusan duka wata harka domin abin daya fisu mahimmanci a rayuwa ya kusa samun ta

Read Also

Inda ake rade raden cewa jarumar zata shige daga ciki domin yin aure wanda babban abin farin ciki a wajenta duk da ta tabiyin aure a baya tasan dadinsa tasan wahalarsa tunda tana da yarinya daya wacce ta haifa a wancan lokacin da tayi aure

Hadiza Aliyu gabon daba karamar yarinya bace wacce ake ganin akalla zatayi shekara 30 a duniya kunga kuwa wanda yayi wannan shekarun kuma mace ma aita tashi daga sahun yarinya kara daza a tsaya ana mata fada tunda ta mallaki hankalin kanta

An tayata murna da nuna farin ciki wanda a yanzu manyan jaruman kannywood harsun fara shirye shiryen wannan biki da yake tukkarosu tunda katin daurin aure dana deener duka sun fito

Muna mata fatan alkhairi da addu’a Allah yasa tayi a Sa’a ya kuma bata hakurin zaman aure da kazantar daki da yara masu albarka

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button