Labaran Kannywood

Angano jaruman kannywood 12 da sukayi soyayya a tsakanin su daba kowane ya saniba

Angano jaruman kannywood 12 da sukayi soyayya a tsakanin su daba kowane ya saniba

Anyi wani bincike wanda zai bawa mutane mamaki ta yadda aka gano wasu jarumai a masana’antar kannywood wa’yanda sukayi soyayya da junansu wanda ba kowane yasaniba kuma hakan ya bawa mutane mamaki

Read Also

Daman bisa al’adar jarumai akan yawan yin soyayya a tsakanin jaruma da jarumi wanda harma mutanen gari wani sa’in su ankare cewa akwai soyayya a tsakanin wasu jarumin harma akan yada labarin aure ma karya

Amma sukuwa wa’yannan jaruman har sukayi soyayya suka gama ba kowa ne ya saniba saboda kamar a boye sukayi wannan soyayyar abinda ya bawa mutane mamaki ace jarumai har sha biyu sunyi soyayya amma ba’a sani ba

Jaruman sun hada da irin si lawan Ahmad , Naziru Sarkin waka da jarumi Sani Danja , Mustapha nabriska sai jagaba jarumi Adam a zango

Idan kuka kalli cikakken wannan bidiyon zakuga da matayen da sukayi soyayyar wanda hakan ya bawa mutane mamaki

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button