Labaran Kannywood

Jamila Nagudu tare da danta mus’ab sunburge kowa maza da mata a kannywood

Jamila Nagudu tare da danta mus’ab sunburge kowa maza da mata a kannywood

Zafafen hotunan jarumar kannywood Jamila Umar Nagudu ita da danta mai suna Mus’ab wanda sun burge mutane yan kannywood dama wa’yanda na yan kannywood

Read Also

Yayin da mamaki ya lillebe wasu ganin wannan yaron na jamila nagudu inda suke cewa wai daman jarumar ta haifi yaro mai shekarun wannan wanda ya zama saurayi wanda akalla zaiyi shekara 22

Jarumar da akalla takai shekara wajen 17 acikin masana’antar kannywood wanda kuma har yanzu tana nan tana janzarenta tauraruwata tana haska wanda ko a kwanan nan anyi hira da ita a BBC Hausa

Sai abin takaicin da yafi damun jarumar irin yadda mutane ke cewa waita tsufa tinda ta haifi yaro kamar wannan babu shakka tsufa ya risketa amma ita kuwa a yadda take jinta kamar yarinya yar shekara ashirin haka ta dauka koda kuma kallon biriyon a tiktok haka ta dauka

Yan uwan jarumar sunyi kira data daina irin wannan abubuwan da take yi tunda girma yazo mata yanzu ya kamata ta nutsu tasan itafa na yarinya bace

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button