Labaran Kannywood

Jarumin kannywood malam Ali ya cire Girman kai ya bawa Rayya Hakuri

Jarumin kannywood malam Ali ya cire Girman kai ya bawa Rayya Hakuri

Jaruman da suka samu sabani a baya harda zage zage uwa uba a tsakanin su sakamakon rashin fahimtar juna da suka samu wanda hakan yasa sukayi kaca kaca a tsakanin su

Read Also

Sai gashi ya chanja zani inda daya daga cikin abokan fadan ya fito ya bawa dayar hakuri wannan abu yayi dadi matuka duk da shine babba amma ya cire girman kai yayi wannan abu abin ayaba masane

Yace wa jarumar tayi hakuri kuma ta mayar da komai ba komai komai ya wuce Dukkansu sunyi kuskure amma su yafewa juna wanda wannan abinda yayi ya kara masa kima a idon duniya sosai

Tundai a satin daya wuce aketa wanna danbarwar tsakanin su Amma yanzu kuma komai yazo karshe inda aduk sukace sunyi kuskure sai dai su yafewa juna

Daman kuma wannan dabi’ar yan kannywood yin fada daga baya kuma azo a shirya wanda daman haka ake so Allah ga kiyaye gaba ya kara zaunar dasu lafiya

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button