Labaran Kannywood

Ummi Alaqa ta kara sakin wani zazzafan bidiyonta

Ummi Alaqa ta kara sakin wani zazzafan bidiyonta

Wannan jaruma dai da ake ganin Kamar yanzu tafi kowacce jarima tashen rashin kunya da futsara aduk cikin masana’antar kannywood tunda yanzu itace wacce ludayinta yake kan damu kullum zancen ta ake indai akan abubuwan banzane

Read Also

Idan baku mantaba abaya mun kawo muku dalilin da yasa aka cereta daga cikin wani shiri mai nisan zangon nasu Ali Nuhu mai suna Alaqa wanda aka maye gurbinta da jaruma Maryam Yahaya wanda hakan kuma ya burge mutane

A wancen lokacin ma abinda yasa suka cireta shine saboda wani bidiyon ta data saki a tiktok na rawar banza da kuma bayyanar surar jikinta a wajen wanda hakan ya nata matsala harta rasa wannan damar

Sai gashi karo na biyu ma ta kara aikata hakan tunda daman ance mai hali baya chanja halinsa a wannan karanma abin harya fi wancen tunda wannan har mutanen gari sun ankara kuma tanashan tsinuwa daga wajen al’umma

Wannan dai ba karamar musiba bace na kowacce jaruma sai tana sakin bidiyo wanda sam hakan ba daidai bane ko tsoron bakin mutane baji idan masu shiryiwane Allah ya shiryesu

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button