Labaran Kannywood

video yadda Masu Zuki ta malle sun dira kan Nafisa Abdullahi jarumar kannywood

Mazu Zuki ta malle sun dira kan Nafisa Abdullahi

Wani labari da yake ta yawo a shafukan sada zumunta na cewa nafisa Abdullahi zatayi aure acikin wannan shekarar wanda har anaga wasu hotuna na kafin aure wanda ake kira da free weeding picture wanda hakan ne yasa mutane suka gasgata wannan lamarin

Read Also

Sai a yanzu bayana da suke fito daga bakin jarumar tace sam wannan labari bashi da tushe balle makama manufarta dai shine karya ake mata wanda jin haka mutane sukayi cha akanta wanda wasu ke cewa ai koda karya ne ya kamata tayi shiru da bakinta

Domin ai Aure abin sone babu wata mace da batason aure kuma sai dai ƙalilan Amma ana ganin matan kannywood basa son yin aure da wuri kome ke jawo haka Allah ne yasani sai kuma su yan kannywood din

Anyi kira ga duk wanda ya riski wannan labari daya biris da wannan labarin domin labarin kanzan kurege ne babu maganar auran kwata kwata kuma tace wa’yanda suka kirkiri wannan labarin karya suke

Jarumar tace mutane suyi hakuri indai ta tashi yin aure da kanta zata sanar da hakan ba sai wasu sun ari bakinta sunci mata albasaba

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button