Labaran Kannywood

Ado gwanja ya biya rigar murja yar tik tok tayage a wajen rawar Warr

Ado gwanja ya biya rigar murja da tayage a wajen rawar Warr

Ado gwanja mawaki Kuma jarimi ya daukewa kansa surutu da maganganun da yan tiktok sukeyi akan wakar da yayi mai suna warr wacce yan mata da samari suka dinga kwaikwayon rawar a kafofin sadarwa na zamani musamman tiktok

Read Also

Jaruma murja tayi korafin cewa tayi wannan rawar Kuma tayi asarar wacce akwai wata rigarta wacce takeji da ita tayage a a garin wannan rawar sannan tace rigace mai matukar tsada wacce ba ko wacce macece zata iya siyan wannan rigar ba itama sai da ta tara kudin siyan

Sau dai mawaki Ado gwanja ya jajanta mata kuma yayi alƙawarin biya kudin wannan rigar ko mawane domin ta siyi wata tunda shine sanadin yagewar wannan rigar

Kwarai wannan jarumar taji dadin hakan da ado gwanja yayi duk da ita ce wacce ta nemi daya biya wannan kudin kuma yabiya wannan dai kalubale ne ga sauran mawaka da jarumai dasu dinga jin koken masoyansu

Hmm! Kowa dai akwai abinda ya dmaeshi yayin da wasu ke cewa wannan ai sakarcine to wane ya sakata yin rawar sahar zata damu mutane da wannan zancen

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button