Labaran Kannywood

A’isha Humaira tasaki zafafen bidiyo mai cike da ma’ana

A’isha Humaira tasaki zafafen bidiyo mai cike da ma’ana

Aisha humaira da tana daga cikin jarumai masu kamin kai da hankali acikin masana’antar kannywood wanda babu wani wanda zai ce yau ga wani abu marar kyau kona jin kunya da tayiba hakika kowa yana yabon jarumar kwarai da gaske

Read Also

A yammacin jiya saiga wasu hotuna masu cike da ma’ana da kyau wanda jarumar ta saki wanda hakan ya birge masoyan ta ta sakasu acikin farin ciki da annishuwa

An ganta cikin shiga mai ban sha’awa da daukar hankali wanda duk wani da nagari indai yaga jarumar sai ya yaba da hankali ta da kuma Abinda yake yi

Tanayin waka mai dadi acikin wannan bidiyo wanda hakan yasa wasu ke cewa ita wannan babu ruwanta da irin wasu bidiyo wanda yan tiktok suke yi da sauran yan kannywood wanda wannan jarumar ba’a taba ganinta tanayin irin wannan abubuwan ba

Shi yasa a kullum take kara birge mutane da kuma basu sha’awa wanda yasa ake yabonta da kuma samun masoya da take kara yi a kullum

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button