Anyiwa safara’u kwana casa’in Kazaman tambayoyi sunyi matukar bata mata rai

Anyiwa safara’u kwana casa’in Kazaman tambayoyi sunyi matukar bata mata rai
Mawakiya safara’u kwana casa’in Ita mawakiya wacce a yanzu ake tashe domin duk wata mace wacce takeyin waka tofa abayan safara’u take ganin yadda yanzu take jan zarenta babu warwara
Safara’u ta bayar da dama na cewa duk wani Wada yake da tambaya a kanta yayi tayi alkawarin basha amsa kida wacce irice zata bayar da amsa wanda hakanne ya bawa mutane damar yin tambayoyi wanda kuma ta dinga bayarda amsa
Sai dai acikin mutane masuyiwa mawakiyar tambayoyi an samu wani wanda yayi tambayar data batawa safara’u rai wanda hakan yasa taki bayar da wannan amsar domin akwai kamar rainin wayo acikin wannan tambayar
Acikin masu tambayar wani yana cewa tayi masa magana koyaji dadi wanda tace ita batasan amfanin wannan tambayarba sai kuma wanda yace ta Turi masa kudi dadai sauran tambayoyi marassa ma’ana wasuma baza mu iya kawo muku suba
Ita aganinta tayi hakane saboda ta faranta ran masoyanta sai dai wasu kuma marassa dada sukazo suka nata abin wanda yasa tayi Allah wadai da wa’yannan mutane