Labaran Kannywood

Aure zanyi na Huta da aurutan mutane inji jarima Maryam Booth

Aure zanyi na Huta da aurutan mutane inji jarima Maryam Booth

Matashiyar jaruma mai suna Maryam Booth tayi maga wacce ta dauki hankalin mutane Sannan kuma da bawa mutane sha’awa wanda kowa yake mata fatan alkhairi da addu’a koda makiyanta saboda wannan maganar da tayi sai yaji ta shiga ransa domin tayi zurfin tunani da kuma nazari me kyau

Read Also

Saboda irin kalubalen da jarumai mata suke fuskanta na rashin yin aure yasa jarumar tace a gaskiya yanzu ta gama yanke shawarar cewa aure kawai zatayi ko ta huta da surutan mutane

An yaba mata da wannan tunani domin ba kowacce jarumace keyin irin wannan nazarin ba duk da Aure sunan ce ta Annabi Muhammad amma sai kaga an samu wasu matan nayin gaba dashi Wasu samakon sunyi abaya amma basuji dadiba shi yasa suke baya baya dashi

A dai yanzu Yadda wannan maganar take yawa a wajen mutane hakika wannan jarumar ta shiga cikin ran mutane saboda wannan abinda tayi kuma ana tayi mata fatan alkhairi da addu’ar samun nasara acikin rayuwar ta

Muna muna yabawa wannan matashiyar jarumar kuma muna tare da ita saboda yadda muka ga yadda ta gyara zuciyarta harma take tunanin yin aure domin ta raya sunnah

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button