Labaran Kannywood

Innanillahi Allah Yashirya matan kannywood fati slow tayi Amai ta lashe

Innanillahi Allah Yashirya matan kannywood fati slow tayi Amai ta lashe

A kwanakin baya ne dai fati slow ta shiga wata rigima wacce bada ita akeba kuma tashiga rigimar tayi dare dare wanda har yanzu rigimar bata lafaba ana nan anakai ruwa rana a wannan rigima

Read Also

Riginar tsakanin sadiya Haruna da kuma Teema makamashi ta faro asaline tun kusan wata uku baya wanda babu yadda ba’a yi a shiga tsakanin suba amma abin ya gagara sai daga baya inda fati slow ta shigarwa safiya Haruna suka dinga cin mutuncin Teema makamashi

A yau nedai akaji fati slow din kuma tazo da wani abin kunya wanda ada itace uwa uba wajen zagin teema sai gashi yanzu tazo da sabon abu wanda ta janye duk wata bakar magana data fada a baya marar kyau ga teema makamashi

Daman wannan ba sabon abu bane a wajen jarimar tunda koda akwanakin baya anjita tana fada da sarkin waka kuma daga baya kaji tana bawa mawakin hakuri

Yanzu ma dai irin hajace ta faru domin ta fito ta bawa teema makamashi hakuri akan duka abubuwa data fada mata abaya

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button