Labaran Kannywood

Tofa ! Murja yar Tiktok ta bayyana yadda take kaunar Ado Gwanja

Tofa ! Murja yar Tiktok ta bayyana yadda take kaunar Ado Gwanja

Jaruma yar Tiktok wato mutja Ibrahim kunya tayi wata magana wacce wasu suka duka wasa wasu kuma suka dauka gaske sai dai fa abin zai matukar sosa muku rai saboda Magana ce wacce idan muka yi duba na tsanake zakuga ba wani abin mamaki bane dan hakan ya yiyu

Read Also

Jarimar tace a halin yanzu tana matukar kaunar mawakin kannywood wato Ado gwanja mawakin mata wanda acikin dari zai wahala ka samu mace daya wacce mawakin baya birgeta sai dai kada kuji munce birgewa ku dauka so

Nufinmu shine mawakin yana da matukar shiga rai musamman ga zuciyoyin mutane kamar mata saboda su yafi
nashadantarwa da irin wakokin da suke so

Murja tace tana son ado gwanja sosai wasu dai sun dauka so na aure wasu kuma sun dauka so irin na kawai jin wakokinsa har yanzu dai ba’a yanke wanne irin irin so take yi masa ba

Amma wasu naganin kamar jarumar zatayi amfani da wannan damar ne ganin yanzu mawakin bashi da aure sun rabu da matarsa shine ake ganin kamar so take tayi wuff dashi itace dai kawai ta sani sai kuma Allah mukam a kullum fatanmu shine Allah yasa alkhairi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button