Labaran Kannywood

Rikici ya barke Aminu Sharif momo yasha zagi da tsimuwa Dan Dako ya fasa masa motarsa

Rikici ya barke Aminu Sharif momo yasha zagi da tsimuwa Dan Dako ya fasa masa motarsa

Aminu momo yayi wani abu jiya a kasuwar singa wanda mutane basuji dadin wannan abinba kuma yasha tsinuwa daga gurin mutane domin ya nuna halin karanta da rashin arziki

Read Also

Yayinda wani mai tura kura ya gogi motar jarumin sai kuwa yayi masa cha cewa saiya biyashi yace bazaiyi asara ba sai an biya shi wannan asarar da akayi masa wanda kuma hakan yasa mutane sunyi Allah wadai da wannan abun

Wasu naganin kamar yafi karfin wannan abun amma kuma harda tayar da jijiyar wuya sai an biyashi wannan asarar kuma haka wannan dan dakon ya lale kudi yabiya momo Wanda kudun yakai akalka Naira dubu goma

Ana ganin yafi karfin wannan kudin danme zai tayar da jijitar wuya akan abinda yasan yafi karfinsa yakamata idan mutum yafi karfin abu ya dinga kawar da idonsa akan wasu abubuwan balle shida ya kasance jarumi a kannyeood dole yanada tarun masoya agari

Wannan dai tsabar son zuciya ne abinda wannan jarumin yayi kuma a yanzu Abu duk ya zaga gari cewa ga abinda yayi kuma kowa yaji babu dadi hatta masoyansa wanda yake alfahari dasu abun ya taba musu rai Allah yasa mufi karfin zuciyar mu Ameen

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button