Wata matashiyar budurwa na tattaki daga Bauchi zuwa Kano domin ganin mawaki Rarara

Wata matashiyar budurwa na tattaki daga Bauchi zuwa Kano domin ganin mawaki Rarara
Lallai kowa da abinda ya dameshi wanda kuma baka da damar da zakace abinda wani yake yi ba daidaibane saboda irin wannan ba yau farauba a tun lokacin baya ana fama da irin wa’yannan mutanen masu makauniyar soyayyar wanda zasu iya tasowa daga wani wajen suje har inda masoyinsu yake
Kuma an bayyana hakan ba akan mawaki rarara aka fara na anyi haka a masana’antar kannywood basau daya ba sau biyu ba wanda ko kwana kwanan nan anzo wajen wata jaruma daga wani gari domin bayyana soyayya agareta wannan abun yana bawa wasu mutanen mamaki saboda ance kowa da kiwon daya karbeshi
Yanzu dai mawaki rarara ya shiga sahun wa’yanda ake nuna musu makwauniyar soyayya saboda abin alfahari ne ace yau an taso daga wani gari anzo domin kawai a bayyana farin ciki da soyayya agareka
Dajin wannan labarin yanzu dai mutane sun kara tabbatar da cewa wannan mawakin ya kara yiwa yan kannywood jarumai da kuma mawaka fintinkau saboda daman kowa ya tabbata ya fisu kudi domin har kyautar mota mawakin yake kuma ba kowa yake nawaba illa jaruman cikin kannywood
Wannan matashiyar budurwa data taso tun daga Bauchi tace ita yanzu babban burinta shine taga wannan mawakin domin yadda take matukar kaunarsa