Labaran Kannywood

Innanillah kalli wasan galar jarimar kannywood yadda suke ta rungume rungume

Innanillah kalli wasan galar jarimar kannywood yadda suke ta rungume rungume

Wannan kullum kara karuwa yake akan wannan wasannin wanda ake aikatawa a gidan gala wanda har yau hukuma ta kasa komai aikai wanda anama zargin cewa akwai wani dan abu da ake basu dan ganin kada suna kai kewaye irin wa’yannan gidaje na wasa

Read Also

Koma dai meye ya kamata a wannan karan hukuma ta tashi tsaye don ganin ta magance irin wa’yannan abubuwan saboda sune suke bata tarbiyyar yara kai tsaye bawai jin wakoki ba saboda idan yara sunajin waka kuma suna kallon wannan abubuwan tofa wataran zasu yi sha’awar ganinsu suma suna aikata wannan abu Allah yasawake

Wannan video Ι—aya ce daga cikin jaruman kannywood a gidan gala wanda suke kade kade da raye raye wanda daga karshe harda rungume juna subhanah sai kace a kasar indai wanda suna yin hakan dan al’adar sune da bazasuna yin wannan abuba wannan yayi matukar muni ace dan kannywood ko kuma yar kannywood suna aikata wannan abu

Yanzu ido ya karkata kan hukumar tace finafinai da kuma hukumar hisba don ganin sun nemo wa’yannan mutane don a hukunta su saboda aikata wannan Mummunan aiki wanda zai iya shafar sauran al’umma na gida

Jarumar ba wata bakuwa bace ga masu kallon wakokin Hausa uwa uba kuma masu zuwa gidan gala fuk sunsan wannan jaruma wanda yar asalin Ζ™asar Niger ce

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button