Labaran Kannywood

Shin kunsan jaruman kannywood mata mafiya ƙarancin shekaru

Shin kunsan jaruman kannywood mata mafiya ƙarancin shekaru

An lissafo wasu jaruman kannywood mata wanda suke da kannanun shekaru matsagaita da sukafi kowacce mace yarinta acikin jerin jaruman kannywood saboda ana ganin Dukansu babu wacce takai shekara ashirin da uku duk shekaru su befi haka ba

Read Also

Akwai haruma Amal Ahmad wanda ake ganin tafi kowa karancin shekaru wanda basai an fada makaba kana ganin wannan jarumar kasan bata wuce haka ba yarinya ce jagab ko ajikinta an gane haka domin ko jaruma Maryam Yahaya tafita fuskat manya

Wanda wasu suke kalubalentar masana’antar kannywood akan wa’yannan jaruman domin bai kamata ace suna da wannan sharun ba amma kuma suna wannan sana’ar ta film domin kowa yasna Wannan sana’ar tanada kalubale a cikinta sosai

Itama jaruma Maryam Yahaya ta shiga cikin sahun jarumai masu karancin shekaru saboda gaba daya batafi shekara biyar acikin wannan Masana’antar ba kuma gashi har tayi sunan da ba kowacce jaruma ce tayi wannan sunan ba gata ta zama mai kudi acikin kananun jarumai

Sai jaruma ummi rahab Wanda yanzu Allah ya taimaketa tayi aure wanda haka akewa suma rayuwar jaruman fatan samun mijin da zasu aura suyi zamnasu babu wanda zai na yi musu wani kallo ma daban

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button