Labaran Kannywood

Yadda Ali Nuhu yake tikar rawar chass a wajen biki

Yadda Ali Nuhu yake tikar rawar chass a wajen biki

 

Read Also

Jarimin kannywood wato sarki Ali Nuhu yayi wani abin kunya wanda wasu daga cikin masoyansa suke ganin sam wannan abinda yayi bai dace ba duba da yadda ake masa kallon babban mutum a duk inda ya shiga to danne zaizo yana zubar da kimarsa a irin wa’yannan wajajen

Ta cikin wannan video da zamu kalla zakuga yadda sarki Ali Nuhu ya cire kunya yake tikar rawa kai kace wani mawakine ko kuma ɗan rawa wanda daman ansan ya iya rawa saboda duk wanda ya taka rawa aciki finafinai babu yadda za’ai ace be ita rawaba

Abinda wasu suke cewa shine dan yayi rawa ba komai name amma be kamata ace ya hau wannan wakar na wacce manyan mutane da kuma hukuma basa mata kallon mutunci amma kuma yanzu ga Ali Nuhu yana tikar rawarsa da ita

Jarimin kowa yasan sa baya wasa da kowa a duk kannywood Ali Nuhu bashi da wani abokin wanda za’a e yau shine suke irin wasannin da dashi ko irin wasan abokanai sam wannan jarumin bai yadda da irin wannan abubuwan ba

Sai kuma gashi yanzu yazo da wannan abinda wanda ake ganin shikkenan zatinsa da kuma kwarjininsa zai ragu a idon duniya domin wannan abin kunyar da yayi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button