Labaran Kannywood

Abinda safara’u take yi ba laifi bane jan hankali ne koda kanwa tace keyi bazan hana taba

Abinda safara’u take yi ba laifi bane jan hankali ne koda kanwa tace keyi bazan hana taba

A wata hira da akayi da mawaki 442 yayi wata magana akan Safara’u kwana casa’in wanda wannan maganar tayi matukar ya mutsa hazo saboda shi kansa wannan mawakin yasan cewa abinda ya fada ba gaskiya bane kawai yana goyon bayan abokiyar aikin sane shi yasa ya sakayi laifin abinda yake yi wanda a zahiri ba daidai bane

Read Also

Yace duka wani abu da za’a ga wanan yarinya takeyi babu yanda ya kamata ma yayi magana akan wannan abun domin bawai danjin dadinta takeyi ba tana yine saboda saboda jawa mutane kunya kada suma su aikata irin haka

Sai dai kuma da yawa mutane sun ɗauki wannan amatsayin wasa da rainin hankali na wannan mawakin saboda tsabar ya mayar da mutane basusan me suke yiba ya za’ai ya fadi wannan maganar kuma yayi tunanin za’a yadda

BBC Hausa sune sukayi hira dashi kuma yake bayyana musu hakan wanda kowa yasan kawai ya mayar da mutane wa’yanda basusan me sukeyiba shi yasa ya faru hakan

Yanzu dai anyi masa chaa wanda ake ganin daga baya kan iya janye wa’yannan maganganun daya fada akan wannan mawakiyar

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button