Labaran Kannywood

Azima gidan badamasi zata Auri jarumin kannywood matan kannywood sun girgiza

Azima gidan badamasi zata Auri jarumin kannywood matan kannywood sun girgiza

Wannan labarin ba karamin daga matan kannywood hankali yayi saboda rana tsaka kwai sukaji wanan sanarwa wanda gaba dayansu hankalinsu ya tashi sun kadu dajin wannan labarin

Read Also

Saboda sunsan wannan jarumin ya kasance dan babban gidane iyayensa sun kasance masu kudi inda arzikin duniya ne Allah ya riga ya basu sai dai ayi hakuri domin na kowa daga cikin iyayen jaruman ba mahaifan suke da kudin iyayen wannan jarumin

Shi yasa kowacce jaruma take shaukin dama itace wacce take da rabon auren wannan jarumin domin su huta suji dadi saboda matan kannywood mata ne masu kwadayi domin sun saba da dadi shi yasa suke son gidan dad’i

Yanzu biki ya tawo kowa yana maraba da wannan bikin domin kannywood zatayi cikar dango saboda bikin duka na cikin gidane auran jaruma da kuma jarumi dole wannan abu ta kayatar a Yanzu haka anga jarumai kowa ya wallafa wannan labarin

Allah yasa ayi damu kuma ayi lafiya a gama lafiya ya sanya alheri aciki ya bayar da zaman lafiya mai dorewa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button