Labaran Kannywood

Innanillahi wa’inna i’aihir raji’un Allah yayiwa lagi gwamna na shirin kwana casa’in Rasuwa

Innanillahi wa’inna i’aihir raji’un Allah yayiwa kafi gwamna na shirin kwana casa’in Rasuwa

A wani labari da ake samu yanzu shine Allah yayiwa shahararren dan kannywood din nan kuma daya daga cikin dattijan cikin wannan masana’anta ta kannywood wanda kuma ya dade yana bayar da gudun mawa a wannan harka ta Film Allah ya jikansa da raha yasa ya huta

Read Also

Idan baku mantaba mun kawo muku yadda yake fama da rashin lafiya tun a wancan lokaci kuma Allah dai yayi cutar bamai karewa bace har sai rai yayi halinsa muna masa addu’ar Allah ya karbi bakincinsa ya hadashi da manzon tsira Annabin Rahama Sallallahu alaihi Wasallam

Hakika wannan mutuwar tayi matukar girgiza mutanen gari saboda yadda wannan mutumin yake nisjadantar da yan kallo daga yanzu dai shikkenan wannan lamari ya kare sai dai wani ya dora wanda abin baiyiwa mutane dadi ba amma kuma haka Allah ya tsara

Jaruman kannywood mata da za sunji wannan mutuwar har cikin ransu domin an riga an saba da wanan bawan Allah kuma suna yabansa suna cewa mutum ne mai matukar kirki da karamci gashi Mutum mai wasa da dariya da haba haba da mutane kuma kowa nasa ne hakika sunyi babban rashi

Allah yayi masa rahama ya hadashi da Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallam yasa kuma aljanna ce makomarsa ya yafe masa duka laifukansa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button