Labaran Kannywood

Tirkashi jama’a gafa wata sabuwar gasa tacin motoci da mashina daga A’ishah humaira

Tirkashi jama’a gafa wata sabuwar gasa tacin motoci da mashina daga A’ishah humaira

Lallai wannan jaruma lamarinta azumin ne domin yadda take nuna soyayyar Annabi a zahiri a zucima hala take duba da yadda taga ana saka gasoshi dabam daban akan yan siyasa kuma itama dakanta tana jagorantar domin raba wa’yannan abubuwan shi yasa itama ta fito da Tata gasar

Read Also

Duba da yadda taga wanan wata mai albarka ya shigo wato wato watan da aka haifi fiyayyen halitta Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallam shi yasa ita tace baza a barta a baya ba sai tayi abinda ta nuna tana farin ciki da wannan watan

Ta sawa shairai masu yabon Annabi gasa akan yadda zasuyi su wake Annabin Rahama Manzon tsira inda tace ta sa wannan gasar sqboda ta burge Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallam

Mutane sun ji dadin wannan yunkuri na wannan jarumar saboda duk kannywood babu wanda ya taba saka gasa akan sha’anin Annabi sai wannan jarumar kunga kuwa dole a jinjina mata da wannan halin kirki da kuma nuna tsantsar soyayya ga Annabi

Jaruma idan baku mantaba tana yawan hawa wakokin yabon Annabi wanda shairai sukeyi wanda koda shafin ta na tiktok kuka duba bata da wani abu illa yabon Annabi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button