Labaran Kannywood

Tofa an tono Halayen Ali Nuhu da adam a zango me zaku ce akan wannan video

Tofa an tono Halayen Ali Nuhu da adam a zango me zaku ce akan wannan video

An samu wani matashin mai matukar kaifin basira wanda ya dinga fado wasu abubuwa akan wa’yannan jaruman guda biyu wanda a zahirin gaskiya kowa yaji wannan abubuwan zaiyi matikar jinjina masa saboda yadda yake fadar wasu abubuwan dai-dai wasu kuma akasin haka

Read Also

Ya fara da fado halaryar adam adam a zango inda yace yana da taimakon sannan kuma yanada son rawa sannan kuma jarumin mai matukar son yarinta wanda ake ganin wa’yannan abubuwan daya fada daga cikin akwai wa’yanda babu tantama haka wannan jarumin yake wasu kuma sun saba

Sannan ya fado na jarumi Ali Nuhu inda yace Mutum ne mai son girma sannan kuma mutum ne mai tausayi duk haka ya kasance wannan dai babu tantama haka yake duka abubuwa daya fada akan sarki Ali wanda kowa yasan Ali Nuhu yanada son girma babu karya a wannan maganar

Wa’yannan abubuwan daya fada ya kamata wa’yannan jaruman suyi masa kyauta saboda bashi da gaba da haddasa a tsakanin su yakan fado halayya masu kyau koda yasan akwai wata marar kyau baya fada kunga kuwa wannan ai masoyi ne na kwarai

Matashin bai wuce shekara ashirin da biyar ba amma har yake da baiwar fado wasu halayya na mutane batare da yaje makarantar boko ya karanta ba

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button