Labaran Kannywood

Alhamdulillah abinda jaruma momee Gombe tayi ta burge mutane inama inama

Alhamdulillah abinda jaruma momee Gombe tayi ta burge mutane inama inama

 

Read Also

Wannan jarumar tayi matukar daukar hankalin jama’a akan wannan abinda tayi inda gari ya rikice kowa yabo ta kawai takeyi saboda wannan abin daman jarumar tanayin irin wannan abubuwan amma a wannan karan dai tafi birge mutane saboda tayi anbinne akan gaba wanda hankali kowa yana kan irin abin shi yasa ake yabonta

Kowa yasan cewa yau ne daya ga watan Rabi’ul Auwal wanda wata ne wanda aka haifi fiyayyen halitta Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallam wanda gaba social media ta rikice kowa kokari yake ta nuna soyayyar sa ga wanan babban jarumin gwanin Allah kuma Manzon Allah wanda aka halicci duniya da kiyama dominsa sannan kuma shine wanda yake da damar yin ceto ranar da kowa yake cikin mawuyacin hali Allah kasa Annabi ya cecemu

Momee gombe tayi video tana yabon Annabi kuma ta yiwa mutane murnar shigowar wannan watan wanda shine abinda tayi wanda taja hankalin mutane saboda kowa yasan garin Kano inda zaka nuna kana son Annabi to suma zasu kaunaceka saboda musu shaidar haka

Yayinda wasu kuma suke fada mata cewa koyi aure ki huta yafi miki wannan abubuwa wanda kowa akwai tashi fahimtar akan mutum wanda su kansu yan Film din nan suna son suyi auren kawai lokacine bai zoba amma zarar yazo ana ganin sunayi

Allah dai ya datar damu domin a Yanzu lokacine da mutane ya kamata su daina munafurci su dawo su Tsaya akan abubuwa masu mahimmanci

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button