Labaran Kannywood

Hadewar murja da mr 442 ya bude mata sabon babi aciki wannan rayuwar

Hadewar murja da mr 442 ya bude mata sabon babi aciki wannan rayuwar

Da dinma yaya wannan jarumar ta wanye a wajen mutane wajen zagi balle yanzu data hade da wannan mawakin tace mutane suyi tayi kenan babu ranar tsayawa wannan shima wani babban kalubale ne wanda wannan matashiyar zata fuskanta a cikin rayuwarta sabo da yadda mutane suka dauke ta wasuma zagi uwa uba saboda kawai tana sakin video da kuma wasu hotuna

Read Also

Ita dai daman tasha fada cewa itafa duk wanda baya bata ci da sha to bata tsoran sutura da saboda zuciyarsa a kekeshe take babu wanda take jin tsoro sai Allah saboda shine kawai yake da wuta da al janna kuma banda shi babu wani wanda yake da damar yanke wa mutum hukunci inji wannan jarumar mai suna murja

Ana ganin duk abinda wannan jarumar tayi abaya wasane a yanzu ne zatayi fitsararta sun ranta saboda yanzu ta hade da mawakin da kowa yasan cewa bayajin magana sannan kuma nata kunyar yin fitsara a gaban kowa wato mr 442

 

Ai sai dai kawai Allah ya shirya domin a maganar gaskiya abubuwan da wa’yannan mutanen suke aikatawa yayi yawa wanda zai iya zama mafarin farawar wasu irin wannan abin ya dai kamata a duba a tashi tsaye domin dakatar dasu gwada su chanja salo amma dai su daina irin wannan abubuwan wanda suke jawo musu zagi a wajen mutane

Idan kuma aka kallesu ansan cewa duk suna da kananun shekaru babu wanda yayi auren fari acikisu amma sun mayar da rayuwarsu wata banzar rayuwa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button