Labaran Kannywood

Sena Auri jarumi Ali Nuhu inji matashiyar budurwa wacce take mutuwar sonsa

Sena Auri jarumi Ali Nuhu inji matashiyar budurwa wacce take mutuwar sonsa

An samu wata budurwa wacce ita tace duk duniya babu wani mutum da take so kamar wannan jarumi wato sarki Ali Nuhu ita bata da gwani sai shi kuma shi take da mafarkin aura indai bashiba tana ganin zaiyi wahala tayi aure domin irin mutuwar son shi da takeyi

Read Also

Koda a kwanakin baya ma an jita tana kuka sharbe sharbe a kokarinta na nuna kishinta akasa saboda ta gansa yana tikar rawa a tsakiyar jaruman film mata wanda wannan abun ta jefata a cikin wani hali wanda tayi kuka kamar babu gobe saboda nuna kishi a gareshi

Wasu dai suna yi mata wani irin kallo wanda suke ganin anya kuwa wannan mata kanta daya idan har tana da cikakkiyar lafiya tayaya zatana nuna soyayya ga wanda sam bai ma san tanayi ba wanda koda ma ya sani babu ruwansa da ita saboda yadda akewa wanna jarumin wani kallon na rashin kula mutane

An bata shawara kan cewa ta fita daga sabgar wannan jarumin saboda shi ba irin wa’yannan jaruman bane wanda indai aka nuna ana sonsu suke nuna kulawa ga wanda ya fada musu haka ko kadan Ali Nuhu baya son shiga sabgar irin wa’yannan mutanen domin baya son bata lokacinsa a banza a wannan shirititar kuma ta wani bangaren yana da gaskiya

Yanzu dai tabara ta rage game shiga rijiya zamuga ta inda zata bullo tunda tayi wannan tutiyar nacewa zara aure shi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button