Labaran Kannywood

Subhanallah ya kamata duk matar aure da take kasuwanci ta kalli wannan video

Subhanallah ya kamata duk matar aure da take kasuwanci ta kalli wannan video

Yanzu dai zamani yazo mata na gida dama wa’yanda basuyi aure ba duk sun rikice sai sunyi kudi sai sun nemi kudi ta kowacce hanya wanda kuma hakan bakaramin jawowa yake mata su tsinci kansu acikin wani haliba saboda rayuwar mace tana banbanci sosai da Rayuwar da namiji amma su ko kadan basu fahimci hakaba

Read Also

Zaka samu mace tana zaune a gidan mijinta bata rasa komai ba kai wata ma sai yadda tayi da wanan me gidan nata Amma kuma sai ta daga hankalinta saita nemi kudi suna daukar wata zu ga ta kawayen suna kaisu suna barawo

Wannan baiwar Allah ta bawa mata shawara na cewa shifa neman kudi ba dole bane indai kina zaune lafiya da mijinki kuma yana yi miki koma baki nemi komai daga gareshi kun rasa ba to babu wani dililin da zaida kice lefa dole sai kin nemi kudi

Idan zaku tuna akwai wata kalma da mata suke amfani da ita wacce suke fada cewa duk macen data dauki miji uba ta mutu marainiya bayan kuma wannan maganar ba haka take ba mijin mace wani yafi ubanta saboda mace daga lokacin da tayi aure shikkenan mijinta ne yake cigaba da daukar tuk wata dawainiya tata

An bayyana wannan jarabar son kudin da mata masu aure suka dauko to babu inda zata kaisu sannan bazata haifar musu da da mai ido ba

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button