Labaran Duniya

Yan bindiga sun kai mummunan hari tare da sacewa wani basaraken matarsa

Yan bindiga sun kai mummunan hari tare da sacewa wani basaraken matarsa

 

Kai wannan bala’i a wanan kasa har yaushe zaizo akeshe duba da kullum kara fadawa hau ake amma kuma shugabanni suna gani amma sunja bakinsu sunyi shiri wannan abun da yawa yake Sai dai kawai Allah ya kiyaye ya kawo mafita domin harga Allah basu su iya kare rayukan mutane ba

Yanzu ace masu rike da sarauta ma wannan abu bai wuce kansu ba ya fadawa wasu ba inda wasu ke ganin ai daman da ace irin masu fada aji wannan abin yake samu da sai anyi gaggawar gyarawa amma da yake malam Shehu yake samu sai sukaja baki sukayi shiru

Dole mutane su farka domin kare kansu bawai ta hanyar mallaka muggan makamai ba ta wajen sanya ido akan baki masu shigowa cikin garuruwansu da suna cin rani ko kasuwanci saboda an samu ba daya ba ba biyu suna fakewa da haka suna cutar da al’umma

Wannan abin ya faru a safiyar wannan rana wanda al’ummar wannan gari suka wayi gari cikin bakin ciki da kuma bacin da ganin faruwar wannan abu

Yayin zantawa sa wasu daga cikin al’ummar wannan gari sun shaidawa manema labarai cewa wannan abin ya dade yana faruwa kadan kadan gashi harya zo kan shugabanni

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button