Labaran Kannywood

Mr 442 da safara’u sun sha dukan tsiya a garin Maiduguri yayinda suke gabatar da wasa

Mr 442 da safara’u sun sha dukan tsiya a garin Maiduguri yayinda suke gabatar da wasa

 

Allah Sarki abin tsusa ba’a san meye yada mutane suka raina wa’yannan jaruman ko kuma mawakan ba wanda akan yawan kawo musu hari a gurare da dama wanda kuma ba wani abu sukeba sai dai kawai abokan gaba wanda daman suna fama dasu akai akai sai dai Allah ya kiyaye gaba

Sunje garin Maiduguri ne domin gabatar da wasan Happ Independence Wanda ake gabatarwa a duk shekara na murnar samun yanci wanda sukaje domin taya su murna

Anga mr442 a kwance akan gadon asibiti anayi masa aiki wanda hakan yasa mutane sukaji tausayinsa saboda irin yadda kalubalen sa yake zuwa yasha banban dana sauran mawaka domin da wuya kaji ance an daki wani mawaki

Sai dai shine kadai wanda wannan abin ya shafa daga cikin yaran nasa da safara’u dadai suka ragowar wa’yanda yaje dasu wannan garin Allah ya kiyaye gaba

Wasu suna zargin anya kuwa na shine akayiwa wannan mawakin ba domin yadda ya kasance yana da yan bakin ciki da kuma masu yi masa Hassada da yawa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button