Labaran Kannywood

Tofa kasar Amurka zata zabi daya daga mata guda biyar yan kannywood domin karrama su

Tofa kasar Amurka zata zabi daya daga mata guda biyar yan kannywood domin karrama su

Wannan abinda kasar Amurka tayi ba karamin kara daga martabar wa’yannan jaruman tayi ba kuma tayine domin irin yadda suke bayar da gudummawa mai Ζ™arfi akan sha’anin harkokin kungiyoyi masu zaman kansu domin duk wanda yake kallon motsin wa’yannan jaruman yasan cewa suna matuΖ™ar kokarin su wajen ganin su nawa al’umma gudummawa akan abubuwa masu yawan gaske wanda haka ake bukata duk wani dan kasa nagari ya kasance

Read Also

Ba wasu bane wa’yannan jaruman illa wanda kowa yasansu kuma kuma zaku Tabbatar da cewa sun cancanci wannan abin saboda yadda ake ganin moyinsu akai akai kullum suna hanya dan hidindawa mutane musamman jama’ar karkara

Ba wasu bane ya wa’yannan jaruman wanda acikinsu ake tunanin akwai wacce zata iya lashe wannan kyauta akwai jaruma Hadiza gabon wanda har gidauniya ce da ita sannan kuma akwai jaruma lailai Adam wacce Babbar Ζ™awance ga Hadiza gabon sai kuma aisha humaira

Duka suna daga cikin wa’yanda ake kyautata zaton zasu iya lashe wannan gasar kuma kowacce daga ciki aka bawa ta cancanta domin sunyi an gani

Haka ake so kowacce jaruma tayi amfani da yadda al’umma suka santa wajen ganin sun wayarwa da mutane kai akan wasu abubuwa wanda suka shigewa mutane duhu

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button