Labaran Kannywood

Abin tausayi mahaifin Mr 442 ya roki gwamnati Niger akan ta saki dansa

Abin tausayi mahaifin Mr 442 ya roki gwamnati Niger akan ta saki dansa

 

Read Also

Allahu Akbar hakika wannan shine yake nuna mana cewa uba ubane ku duba kuji yadda wannan uban yake kuma yake rokon gwabnati kan cewa ta taimaka masa ta saki dansa domin akwai soyayya mau Ζ™arfi tsakanin sa da dansa kuma wannan uban ya fadi maganar su ta karshe shida dan nasa wanda wannan shine zai tabbatar da cewa 442 yana da albarkar iyaye

Wanda yace tun sanda suka gama dashi yau kusan kwana shida kenan a lokacin yana Kano daga baya kuma yace tana kasar Niger sunje domin suyi wasa wanda daman yace suna yawan zuwa domin gudanar da sana’ar su ta waka

Bayan nan kuma kawai sai labari yaji ce an kama yaron nasa wanda wannan labarin yayi matukar daga masa hankali kuma yaji babu dadi saboda ya nemi dan nasa a waya amma bai same shiba hakan yasa hankalin sa ya tashi

Yanzu dai yace yana rokon hukuma ta taji tausayinsa ta saki wannan yarin inma wani abun insha Allah wannan shine na farko kuma shine na karshe zaija kunnen sa hakan bazata sake faruwa da izinin Allah shin kuma ganin hakan zata kasance kuwa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button