Labaran Kannywood

Ali artwork ya kaiwa Ibrahim zazzaky Dan shi’a ziyara sai surutu mutane sukeyi

Ali artwork ya kaiwa Ibrahim zazzaky Dan shi’a ziyara sai surutu mutane sukeyi

 

Read Also

Wannan bawai wani abu bane ai shima wannan zazzaky mutum ne kamar kowa bugu da karuma kuma ai shima malamine babu wnada yake daja akan wannan maganar kawai dai akidar tasa ce wasu sune sukarta amma duk da haka yana da yawan mabiya wanda wasu malaman ma basu da wannan mabiyan saboda yadda ya dauki lokaci yana jan ra’ayin al’umma

Abin tambaya anan shine shin wannan jarumin shima dan shi’ a ne ko kuma kawai ziyara ce ta kama takaiwa wannan malamin wanda wasu sunayi masa wata juyayyiyar fahimta akan wannan abun

Saida shi ko kadan bai dauki wannan maganar akan wata magana mai mahimmanci ba wacce zai iya cewa wani abu akanta yaja bakinsa yayi shiru

Daman mutane kullum abin magana suke nema wuce wani abu wala me kyau ko kuma marar kyau sudai su janyo hankalin wasu wanda suke ganin zasu iya yin magana marar kyau akan abun amma wannan ai ba wani abu bane dan ya kaiwa malam zazzaky ziyara abune me kyau

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button