Labaran Kannywood

Innanillahi wa’inna i’laihir raji’un ya nemi mahaiyarsa wannan wacce irin masifa ce

Innanillahi wa’inna i’laihir raji’un ya nemi mahaiyarsa wannan wacce irin masifa ce

 

Hakika wannan ba karamar masifa bace ace a wannan zamanin a samu wani wanda zai iya amfanin da mahaifiyarsa ko kuma ace ya nemeta wannan wanne irin kallo zakiyiwa abind wasu sace wannan kuwa yanada hankali anya kuwa bai samu tabin hankali ba domin babu yadda za’a iya ace mutum da hankalinsa ya nemi mahaifiyarsa

To dai gashi an samu kuma zaku ji bakin ciki akan wannan abin domin ba kowa ne zai juri ganin wannan labarin ba amma kuma ana kawowa ne domin wasu su guji wannan abin

 

Wannan shine ake kira da karshen duniya yazo ace ana wannan rayuwa amma wasu mutanen basu da maraba da dabbobi kai kace ba dan adam ba wanda ko yura a basa irin wannan amma kuma an bar abin a bangaren mu na Afrika

Muna Addu’a Allah ya karemu dayin aikin dana sani saboda yin wanan aikin ba karamin rasa rahamar Allah bane Allah yana bakin ciki dame aikata wannan abin koda ma ba uwaba ya ma Allah bai halatta ayi wannan mummunanan aikin da itaba

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button