Labaran Kannywood

Ba karamin taimakawa jinin masu aure yake ba wannan hadin ku kalla kuga

Ba karamin taimakawa jinin masu aure yake ba wa wannan hadin ku kalla kuga

 

Read Also

Wannan cigaba ne wanda yazo wanda da mutane suna da wayo zasu dinga kallon wa’yannan abubuwan domin su karu saboda yanzu halin da ake ciki mutuwar aure takan yawan mutuwa kuma duk saboda rashin gamsar da iyali da maza basayi ko kuma su matan basayi amma kuma cikin hukuncin Allah sai gashi an samu yawan masu bayar da magani aka hakan

Idan kuma kalli videon zakuji nayanin da kum shirin abubuwan da ake hada wannan maganin wanda duk mai wayo zaiyi kokari domin tabbatar da zaman lafiya acikin gidan sa saboda babu kwanciyar hankali a wajen iyali irin ya zama kowa daga cikinsu yana iya gamsar da kowa to shikkenan babu raini acikin

Amma rashin kula da irin wannan abubuwan shine yake kawo mutuwar aure a wannan zamani amma kuma da ikon Allah an samu wa’yanda zasu dinga magance mana irin wannan

https://youtu.be/7fsWDQwprBk

Hatta mata akwai wa’yanda suke fitowa kafafen sada zumunta domin su wayar da kan mata akan irin wannan abubuwa kusan wannan cigaba ne sosai kawai dai mu cigaba da kallon irin wannan domin karuwa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button