Halima atete tare da Angonta bayan kwana ɗaya da aurensu cikin soyayya

Halima atete tare da Angonta bayan kwana ɗaya da aurensu cikin soyayya
Kai kana gani basai an fada maka ba kasan cewa suna cikin soyayya kuma suna cikin hali najin dadi saboda bayan auren da kwana ɗaya akaga wasu hotuna suna da kuma videe me motsi yana yana yawo kai basai anyi magana ba kasan suna cikin farin ciki
Har yanzu yan kannywood suna kewar wannan bikin domin bikine wanda suka motsa suka nunawa duniya cewa kansu a hade yake kuma basa gaba da juna saboda a Kullum wasu suna ganin cewa kansu ba a hade yake ba
Amma wannan bikin yasa kowa ya fahimci inda kannywood suka dosa dama rashin fahimta ne da mutane sukayi masu amma yanzu kuma shikkenan kowa ya fahimci hakan kuma wannan bikin yayi dadi matuka anyiwa Halima atete kara sosai
Amma ganin wannan video yasa wasu suke korafi wasu kuma suna yabon abin wanda duk da ansan aure sukayi babu mai sukar abin tunda anyi sadaki an shafa fatiha kawai ayi musu fatan zaman lafiya