Bayan yi mata wata gagarumar kyauta a wajen Birthday dinta zeepreety ta fashe da kuka

Bayan yi mata wata gagarumar kyauta a wajen Birthday dinta zeepreety ta fashe da kuka
Wannan jarumar ta fashe da kuka bayan an bata kyautar wasu makudan kudade wanda bata taba tunanin hakan ba wanda kuma wannan abin ya girgiza zuciyarta harta fashe da kuka saboda rashin karfin zuciya wanda hakan ba wani bakon abu bane a wajen mata
Ita kuwa ta hada wannan bikin na karin shekara haihuwa wnada bata taΙa yin wannan abuba sai a wannan lokacin kuma abin ya kayatar sosai saboda jarumar ta kasance ta kowace bata fada da kowa hakan yasa mutane suka samu damar zuwa wannan wajen
Amma kuma ana cewa wannan abinda da tayi kamar kauyanci ne kawai daga daular kudi an baki a wajen Birthday saiki fashe da kuka wannan abin kunya ne sosai
Jarumar da yar asalin jihar Sokoto ce kuma yanzu tana zaune a garin Kaduna ta tabbatar wa da mutane cewa bata taΙa zata za’a yi mata irin wannan kyautar ba ita abinda ya burgeta shine ashe tana da kima da mutunci a idon mutane