Wannan hadin shine zaman lafiyar mata da miji ku kalli yadda akeyin hadin duka don son zaman aure

Wannan hadin shine zaman lafiyar mata da miji ku kalli yadda akeyin hadin duka don son zaman aure
Duk wanda yayi wannan hadin babu shakka zaiji dadinsa kuma zaiyi godiya kwarai da gaske domin ana samun matsaltsalu acikin wannan zamanin na rashin zaman aure daga wajen mata da miji kodai a samu matsala daga wajen mijin ko kuma a samu daga wajen matar
Yanzu dai shikkenan matukar ma’aurata sukayi amfani da wanan hadin kamar yadda Muka kawo muku zakuji dadi sosai saboda yanzu duniya ta chanja duniya a hannun mutane amma basa mora
Kuma daman a rashin tayi ake barin araha matukar kuma mutum bazaiyi tambaya ba ki kuma bazai lalubo abuba tofa za’a barshi a baya dan haka ku gaggauta amfani da wanan hadin domin gamsuwa a tsakanin ku
Masha Allah kuma acikin wannan video akwai inda zaku iya zuwa domin samun wannan abin i dai baku da halin haΙawa da basirar ku amma yana da kyau ace komai kaine zaka hada da kanka saboda samun basira anan gaba