Labaran Kannywood

Wata magana da Adam a zango ya fada a wajen bikin Halima atete ta bawa mutane tsoro musamman jaruman kannywood

Wata magana da Adam a zango ya fada a wajen bikin Halima atete ta bawa mutane tsoro musamman jaruman kannywood

Jarumin baya da aka kirawo shi domin sanya albarka a wajen wannan bikin ya fadi wasu maganganu masu mahimmanci wanda anyi masa fatan alheri saboda yadda ya bawa amarya da ango shawa kuma ya fadi duk wani abu wanda ya kamata amarya tayiwa ango da wanda shima Yakamata yayi mata duka a wannan waje

Read Also

Sai dai bayan ya gama ya nishadantar da jama’ar da suka samu zuwa wannan wajen kuma anji dadi sosai saboda wakokin da yazo yayi a wannan wajen ta bangaren Amaryar har sabuwar waka yayi mata

Wai dai kuma yayi hannunka mai sanda inda yayi kira da sauran jarumai wanda basuyi aure inda ya Allah ya kawo sanna kuma suma suna neman da haka ake dacewa

Wannan maganar rasa wasu suke ganin kamar yayi fuska ga wanda basu da aure ne kuma baiyi musu adalci ba saboda yadda ake ganinsa da mutumci kamar hakan zaisa ya ragu

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button