Labaran Kannywood

Yadda akayi bikin Jaruma sadiya gyale a shekarar 2004 abin sha’awa

Yadda akayi bikin Jaruma sadiya gyale a shekarar 2004 abin sha’awa

 

Read Also

Wannan shine gundarin yadda aka gudanar da bikin wannan tsohuwar jarumar wanda ake ganin har yanzu baza a kara samun wata jaruma wacce takai wannan jarumar iya bin waka da kuma kamin kai a cikin shirin Film shi yasa har yanzu aka kasa matawa da ita acikin masana’antar kannywood

Idan kuka kalli gaba daya cikakken bidiyon zaku tabbatar da cewa maganar da muka fada muku haka take kuma ta cancanci ta zama jaruma mafi shahara da suna acikin kannywood

Duk da yanzu zamani yanzu ba kamar daba wanda a wancan lokacin babu wayewa da kuma cigaba kamar yanzu wanda yanzu gaskiya tafi da

Amma kuma abin dubawa shine duk da babu kafofin sada zumunta a wancen lokacin amma wa’yannan jaruman sukayi suna shi yasa har yanzu ake ganin Tarishi bazai taba mantawa dasuba musamman wannan jarumar

Jaruma sadiya gyale tun lokacin da tayi aure ba’a kara jin duriyarta ba shi yasa har yanzu take da girma a idon mutane

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button