Yanzu Yanzu jaruma Rahama sadau ta bayyana hoton sauranyinta na farko

Yanzu Yanzu jaruma Rahama sadau ta bayyana hoton sauranyinta na farko
Ganin wannan hoton ya janyowa jarumar surutu daga wajen mutane saboda ana ganin kamar yanzu basa tare da wannan saurayin nata kuma dole itace ganin ta samu duniya yasa ta rabu dashi wanda hakan ba bakon abu bane duk wanda yake mu’amala da mutum da zarar ya samu wata babbar dama shikkenan saiya bar dayan
To haka ake tunanin wannan jarumar rayuwa wanan saurayin nata amma kuma duk zato ake ba lallai ya maza gaske ba
Ta iya yiyuwa yadda ta cahnaj shima haka ya canja saboda wannan rayuwar da zarar ka daina ganin mutum lokaci kadan sai kaga ya cahnaj to shima wannan saurayin nata zata yiyu yanzu haka ya zama wani
Tace wannan shine Mutum na farko wanda ta nuna yana sonta kuma sukayi soyayya wacce taji dadin wannan soyayyar domin babu karaya acikinta
Amma a yadda wannan jarumar take jin kanta yanzu kowa yasan tafi Ζarfin wannan mutumin tunda hausawa sunce kwarya tabi kwarya