Labaran Kannywood

Anata yiwa jarumar kannywood jimila nagudu murna da zata zama Amarya nan kusa

Anata yiwa jarumar kannywood jimila nagudu murna da zata zama Amarya nan kusa

 

Read Also

Lallai kuwa wannan abin murna ne saboda yadda wannan jarumar zata shiga daga ciki dole a taya ta da muran koshin me yasa yanzu jaruman kannywood mata kusan duka sun zabi aure akan ci-gaba da harkar film wanna daman shine mafita shi Yakamata suma yi saboda babu gaba da aure

Amma kuma a da basu da abokin fada sai wanda zaice dasu Yakamata suyi aure Sa gashi yanzu kuma ba’a ce suyi ba sai yi suke kunga wannan shine zai tabbatar muku da cewa komai lokaci kamar yadda suke fada abaya indai akayi musu zancen sure

Bayan kwanaki kadan da kammala auren jaruma Halima atete Sa gashi itama jaruma Jamila nagudu ta yunkura domin zama amarya wannan lallai ba karamin Amin farin ciki bane

Ashe nan kusa akwai wani shagalin kannywood anyiwa jarumai uku aure acikin wannan watan akwai jaruma Rukayya Dawayya Dawayya wacce ta auri shugaban tace finafinai na jihar Kano wato Afakallah

Sai kuma jaruma Halima atete wacce satin da mukayi bankwana dashi itama ta zama Amarya sai kuma yanzu shirye shirye sunyi nisa na auren jaruma Jamila nagudu mudai fatan alkhairi da kuma farin ciki shirin namu Allah yasa ayi damu ya kuma kaimu lokacin amin

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button