Labaran Kannywood

Zuwa kasar turawa domin ayi gwajin corona virus ya janyowa matar Adam a zango surutu a wajen mutane

Zuwa kasar turawa domin ayi gwajin corona virus ya janyowa matar Adam a zango surutu a wajen mutane

 

Read Also

Matar jarumi Adam a zango ta cilla zuwa kasar turawa domin ayi mata gwajin cutar corona virus Wanda wasu suke ganin wannan abinda tayi ba karamin bakin jini zai janyo mata na duk da ma ita ba jaruma bace a kannywood amma ai Kum amijinta jarumine dan haka wannan kuskurene

Wasu kuma kallon abin a matsayin girman kai da kuma sun duniya yanzu da ace wanna jarumin bashi da da wannan kudaden ai kunga bazata fara ba

Amma kuma daman aishi arziki indai da akwai aci kawai kawai dai ayi mata fatan Allah ya dawo da ita cikin koshin lafiya ya kuma anyi abinda aka je yi a Sa’a wanna shine mawia abin cewa

Wasu kuma idan irin wannan ya faru basu da wani aiki sai mummuna fata ga Mutane daga suce wannan sai suce wannan hakan kuma kuskure ne babba ai musulmi musulmi ne Allah yasa mu dace

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button