Labaran Kannywood

Mansura Isah ta goyi bayan Aisah Buhari akan abinda tayiwa wannan yaron wanda yayi mata rashin kunya

Mansura Isah ta goyi bayan Aisah Buhari akan abinda tayiwa wannan yaron wanda yayi mata rashin kunya

 

Jarumar tace abinda A’isha Buhari tayi akan wannan yarin zai zama izza ga sauran matasa wanda basu da aiki sai zagi dacin mutuncin manya musamman masu mulki wannan ba karamin kuskure mutane sukeba dan sunga ana kyalesu shikkenan Sa’idu mayar da kowa sakarai amma dai a yanzu mutane sun dauki darasi

Bama iya ita kadai ba jarumar mutane da yawa sun goyi bayan wannan hukunci da akayiwa wannan matshin yaron Dan jami’a domin hakan zai zama ragowar na bawa wanda suke shirin cin zarafin shugabanni ta wannan hanyar su lura

Matashin maganar daya fada babu wani shugaba wanda za’a fada masa haka kuma yaji dadi saboda abin ya wuce gona da iri wanda dakile hakan kuma zai zama darashi

 

Sai a bangaren lauyoyi kuma suna ganin kowa yana da damar dazai iya suka ga shugaba tunda suna mutane ne kamar kowa amma kuma ta wannan abin ya saba da tarbiya saboda itama uwa ce kamar kowa wanda tace ƴaƴanta sunajin ciwo indai aka taba ta

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button