Labaran Duniya
Kalli Video Yadda Wasu Matasa Suka Kashe Katon Zaki A Wani Kauye ????

Assalamualaikum warahamatullah wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a cikin wani sabon video
Sanin kuwa ne mutanen Kauye sunfi mutanen birni karfi Hadi da jarumta da kuma rashin tsoro
Read Also
Kalli Video Yadda Wani Katon Zaki ya Kashe wata katuwar Damisa
Babban abin mamaki a Wannan sabon video da muka kawo muku shi e yadda mutane Suka Kashe zaki
Wannna mutanen basuyi amfani Bindiga bah ko Wani makami na zamani bah kawai sunyi amfani da karfin su ne
Wannna shine cikakken video ???????????????????????