Labaran Duniya
Innalillahi!! Kalli Video Yadda Katon Maciji Ya Hadiye Zaki Har Lahira ???????

Assalamualaikum warahamatullah wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a cikin wani sabon video
Wani Katon Zaki yasha mamaki a hannun wani Maciji Wanda ya kasance karami ne
Innalillahi!! Kalli Video Yadda Wani Katon Maciji Ya Hadiye Wani Matashi A Cikin Daji ??????
Babban abin mamaki ne Allah ya bawa Zaki dukkan karfi da gurmabhafi da kwarjini a cikin dabbobi daji
Ammasai gashi kuma an wayi gari Zaki Yana matukar tsoron Maciji a rayuwar
Muna fatan zakuji dadin kallon wannan sabon video ???????????????