Allah Sarki kalli video yadda abokan sana’ar kamal Aboki suke kuka saboda mutuwarsa

Allah Sarki kalli video yadda abokan sana’ar kamal Aboki suke kuka saboda mutuwarsa
Allah mai iko yanzu babu wanda ya zaci wannan jarumin zai rasu kwana nan amma da yake Allah ne kawai yake da wannan ikon sai yayi ikonsa wanda kuma babu wanda ya isa yace wani abu tunda rai da mutuwa duka a hannun Allah suke wannan abu ya girgiza mutane
Akwai babban abokin wannan jarumin ya fito ta fadi irin yadda suka shaku da Kamal Aboki da kuma irin halinsa na gari duka wanda Allah yasa yasan wannan jarumin zakaji alkhairi yake fada akansa
Irinsu murja da abis Fulani duka sun nuna irin yadda wannan mutuwar ta girgiza su kuma sunce wannan ba karamin darasi suka dauka ba akan rasuwarsa saidai kawai fatan alheri da suke masa
Akwai mufi wacce take fassarar Indian hausa itama ta fadi wasu kyawawan halin Kamal Aboki Allah yasa ya huta yasa aljanna ce makoma